Joanne Aluka
Joanne Aluka (an haife ta a Afrilu 26, 1979 a Jackson, Mississippi, Amurka ) ita ƴar asalin Amurka ’ yar ƙwallon Kwando ta Amurka.
Joanne Aluka | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Jackson (en) , 26 ga Afirilu, 1979 (45 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Tarayyar Amurka Najeriya | ||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Makaranta | Hephzibah High School (en) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | basketball player (en) | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||
Nauyi | 89 kg |
Aluka ta fafata a gasar wasannin bazara ta 2004 tare da ƙungiyar ƙwallon kwando ta mata ta kasa ta Najeriya . An haife ta ne a Mississippi da ke Amurka kuma ta samu shaidar zama ‘yar Nijeriya ne ta hannun iyayenta. Ta halarci makarantar sakandaren Hephzibah a jihar Georgia ta Amurka.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Joanne Aluka Archived 2011-06-22 at the Wayback Machine at sports-reference.com