Joan Gamper (an haifeshi ranar 12 ga watan Nuwamba shekara ta alif dari takwas da saba'in da bakwai 1877). Ya kasance dan kasuwa ne wanda ke sha'awar kwallan kafa.

Joan Gamper
President of FC Barcelona (en) Fassara

1 ga Yuni, 1924 - 17 Disamba 1925
Enric Cardona (en) Fassara - Arcadi Balaguer (en) Fassara
President of FC Barcelona (en) Fassara

17 ga Yuli, 1921 - 29 ga Yuni, 1923
Gaspar Rosés (en) Fassara - Enric Cardona (en) Fassara
President of FC Barcelona (en) Fassara

17 ga Yuni, 1917 - 19 ga Yuni, 1919
Gaspar Rosés (en) Fassara - Ricard Graells (en) Fassara
President of FC Barcelona (en) Fassara

17 Satumba 1910 - 30 ga Yuni, 1913
Otto Gmeling (en) Fassara - Francesc de Moxó i de Sentmenat (mul) Fassara
8. President of FC Barcelona (en) Fassara

2 Disamba 1908 - 14 Oktoba 1909
Vicenç Reig i Viñals (en) Fassara - Otto Gmeling (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Winterthur (en) Fassara, 22 Nuwamba, 1877
ƙasa Switzerland
Mutuwa Barcelona, 30 ga Yuli, 1930
Makwanci Montjuïc Cemetery (en) Fassara
Yanayin mutuwa suicide by shooting (en) Fassara
Ƴan uwa
Yara
Karatu
Harsuna Jamusanci
Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa, ɗan kasuwa da sports executive (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Winterthur (en) Fassara-14
FC Excelsior (en) Fassara1894-1896
  FC Zürich (en) Fassara1896-1897
  FC Basel (en) Fassaraga Maris, 1896-Nuwamba, 18962
FC Lyon (en) Fassara1897-1898
  FC Zürich (en) Fassara1898-Nuwamba, 1898
  FC Barcelona29 Nuwamba, 1899-190350121
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Joan gamber
yanda aka gudanar da zanaidar shi

An haife Joan Gamper a ranar 12 ga watan Nuwamba shekara ta alif dari takwas da saba'in da bakwai miladiyya 1877 a kasar Switzerland inda ake wa ta ke Winterthur na kasar Switzerland

Yayi aure yana da Yaya. Daga cikin yaran sa akwai;

  1. Joan Ricard Gamper.
  2. Marcel Gamper Piloud.

Joan Gamper ya mutu a shekarar (30-07-1930).

Manazarta

gyara sashe