Jimmy Allen (1913)
(an turo daga Jimmy Allen (footballer born 1913))
Jimmy Allen (an haife shi a shekara ta 1913 - ya mutu a shekara ta 1979) shi ne dan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ingila.
Jimmy Allen (1913) | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Amble (en) , 18 ga Augusta, 1913 | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Birtaniya United Kingdom of Great Britain and Ireland | ||||||||||||||||||||||||||||||
Mutuwa | Hammersmith (en) , 1979 | ||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Tarihinsa
gyara sashejimmy Allen an haifevshi a wani gari ambule,a kasar burtaniya, 18 ga watan Augusta ,1913,dan wasan kwallo kafa Ne Na kungiyar Northumberland, data bisani ya koma kungiyar kwallon kafa ta Huddersfield ,a watan Maris shekarar 1934,ya koma kungiyar kwallon kafa ta quens park rangers (QPR) a shekarar 1935,daga man ya rattaba hannu DA kunkiyar Leyton orient a shekarar 1937,Allen ya mutu a hammatian a shekarar 1979
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe1-https://en.m.wikipedia.org/wiki/Jimmy_Allen_(footballer,_born_1913)#cite_ref-Kaufman02_1-3