Jerry Aaron Yates (an haife shi 10 Nuwamba 1996) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na kasar Ingila wanda ke taka leda a matsayindan dan wasan gaba a kungiyar Championship ta Derby County, yazo a matsayin aro daga kungiyar Championship ta Swansea City.

Jerry Yates
Rayuwa
Cikakken suna Jerry Aaron Yates
Haihuwa Doncaster (en) Fassara, 10 Nuwamba, 1996 (27 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Rotherham United F.C. (en) Fassara2015-
Harrogate Town A.F.C. (en) Fassara2015-201543
Harrogate Town A.F.C. (en) Fassara2015-201642
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Ya taba buga wa rotherham United, kwallo a garin Harrogate Town, carlistle United, Swindon Town da Blackpool.

Yates ya fara aikinsa a matsayin matashi a Donscaster Rovers. Ya shiga Rotherham United a ƙarshen shekarunsa.

Rotherham United

gyara sashe

Fabrairun 2015. [1] Ya fara buga kwallo a matsayin gasa kafa a ranar 3 ga Afrilu 2015, ya zo a matsayin mai maye gurbin Richard Smallwood a cikin kashi 2-1 ga Birmingham City a St Andrew's.[2] Ya sami tafiya aro da kungiyar Harrogate Town a lokacin kakar 2015-16 yayin da Millers ke buƙatar yan wasa saboda raunika.[3] A lokacin aro na Yates a Harrogate Town, ya buga wasanni takwas kuma ya zira kwallaye hudu. Ya zira kwallaye na farko a Rotherham lokacin da ya zira kwallayen sau biyu a gasar cin kofin EFL ta 5-4 a kan morecambe a ranar 9 ga watan Agusta 2016. [4]

A ranar 14 ga watan Janairun shekara ta 2017 ya saka kwallaye na farko ma Norwich City a karon farko na gasar. Rotherham United, kuma sunci gaba da lashe wasan 2-1 . [5]

Carlisle United (bashi)

gyara sashe

A ranar 20 ga watan Yulin 2018, Yates ya tafi aro zuwa kungiyar Carlise United ta League Two har zuwa watan Janairu domin cinye kakar 2018-19. Ya zira kwallaye na farko ga Carlisle a nasarar 3-2 EFL Trophy a kan morecambe a ranar 4 ga Satumba 2018. [6] Yates ya zira kwallaye a minti na 88 a nasarar 2-1 da suka samu a gida akan Macclesfield Town a wasan karshe na Carlisle shekarar 2018. Wannan shi ne kwallonsa na shida a wasanni da yawa.[7] Rotherham ta tuno da Yates a ranar 1 ga Janairu don samar da kariya ga raunin.[8]

Swindon Town (Aro)

gyara sashe

A ranar 20 ga watan Yunin 2019, Yates ya shiga kungiyar League Two Swindon Town a kan aro na tsawon lokaci.[9] Ya zira kwallaye na farko ga Swindon a nasarar 2-0 da sukayi ga Scunthorpe a farkon karshen mako na EFL League Two.

Ya saka kwallaye biyu a nasarar 3-2 a gida ga tsohon kulob dinsa Carlisle a ranar 10 ga watan Agusta 2019. Bayan ya zira kwallaye goma sha biyu a farkon rabin kakar, an kira shi da wuri daga lokacin aro a ranar 21 ga Janairun 2020.A ranar 29 ga watan Janairun 2020 Yates ya koma Swindon Town a kan aro har zuwa karshen kakar.[10]

Blackpool

gyara sashe

Yates ya shiga Blackpool akan kuɗin da ba a bayyana ba a ranar 21 ga Yulin 2020, ya sanya hannu kan kwangilar shekaru uku, tare da kulob din, a inda kuma yana da zaɓi ya tsawaita shi har shekara guda.[11] Ya zira kwallaye na farko a kulob din lokacin da ya zira kwallayen sau biyu a nasarar 2-1 a kan Burton Albion a ranar 31 ga Oktoba 2020.[12]

Yates ya ƙare kakar 2020-21 a matsayinwanda yafi kowa kwallaye na Blackpool, tare da kwallaye 23. 20 daga cikin wadanda suka zo a cikin League, wanda shine mafi yawan kwallayenda da dan wasan Blackpool ya zira tun lokacin da Andy Watson ya zira a 1993-94. [13] An zabi Yates a matsayin dan wasan PFA Fans na Shekara don yakin neman zabe na 2020-21 League One . [14] Ya sanya hannu kan sabon kwangilar shekaru uku tare da kulob din a ranar 23 ga Yulin 2021. Ya haɗa da zaɓi don ƙarin watanni goma sha biyu.[15]

A farkon kakar 2022-23, kwallaye bakwai da taimako a wasanni bakwai sun ga Yates ya lashe kyautar EFL Championship Player of the Month na Oktoba 2022.[16]

Kididdigar aiki

gyara sashe
Fitowarsa da kwallaye a kungiyoyi
Club Season League FA Cup EFL Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Rotherham United 2014–15 Championship 1 0 0 0 0 0 1 0
2015–16 Championship 0 0 0 0 0 0 0 0
2016–17 Championship 21 1 1 0 1 2 23 3
2017–18 League One 17 1 0 0 0 0 3 1 20 2
2018–19 Championship 7 0 0 0 0 0 7 0
2019–20 League One 1 0 1 0
Total 47 2 1 0 1 2 3 1 52 5
Harrogate Railway Athletic (loan) 2014–15 Division One North 3 2 0 0 0 0 3 2
Harrogate Town (loan) 2015–16 National League North 8 4 0 0 0 0 8 4
Carlisle United (loan) 2018–19 League Two 23 6 2 0 1 0 3 1 29 7
Swindon Town (loan) 2019–20 League Two 25 12 2 1 1 0 1 0 29 13
6 1 6 1
Total 31 13 2 1 1 0 1 0 35 14
Blackpool 2020–21 League One 44 20 3 2 1 0 6 1 54 23
2021–22 Championship 39 8 1 0 2 0 42 8
2022–23 Championship 41 14 2 1 0 0 43 15
Total 124 42 6 3 3 0 6 1 139 46
Swansea City 2023–24 Championship 43 8 2 1 1 0 46 9
2024–25 Championship 0 0 0 0 0 0 0 0
Total 43 8 2 1 1 0 0 0 46 9
Derby County (loan) 2024–25 Championship 4 0 0 0 0 0 4 0
Career total 280 75 12 5 7 2 13 3 312 85
  1. ^ Jump up to:a b c Appearances in EFL Trophy

Manazarta

gyara sashe
  1. Grayson, James (8 February 2015). "Railway held at Padiham". Non League Yorkshire. Archived from the original on 26 October 2021. Retrieved 4 January 2021.
  2. "Birmingham City 2–1 Rotherham United". BBC Sport (in Turanci). 3 April 2015. Retrieved 4 January 2021.
  3. White, Ed (19 January 2016). "Rotherham United recall Harrogate Town striker Jerry Yates". Harrogate Advertiser. Archived from the original on 4 March 2016. Retrieved 1 March 2016.
  4. "Rotherham 4–5 Morecambe". BBC Sport. 9 August 2016. Retrieved 9 August 2016.
  5. "Rotherham United 2–1 Norwich City". BBC Sport. 14 January 2017. Retrieved 16 January 2017.
  6. "Carlisle Utd begin Checkatrade Trophy campaign with win over Morecambe in front of seventh lowest Brunton Park crowd". News and Star. 4 September 2018. Retrieved 10 September 2018.
  7. "Carlisle United 2–1 Macclesfield Town". BBC Sport (in Turanci). 29 December 2018. Retrieved 4 January 2021.
  8. "Millers recall Jerry". www.themillers.co.uk (in Turanci). Rotherham United F.C. 1 January 2019. Retrieved 4 January 2021.
  9. "Jerry joins Swindon". www.themillers.co.uk. Rotherham United F.C. 20 June 2019. Retrieved 20 June 2019.
  10. "Yates recalled by Millers". www.themillers.co.uk. Rotherham United F.C. 22 January 2020. Retrieved 4 January 2021.
  11. "Seasiders Bring In Jerry Yates". www.blackpoolfc.co.uk. Blackpool F.C. 21 July 2020. Retrieved 4 January 2021.
  12. "Burton 1–2 Blackpool". BBC. 31 October 2020. Retrieved 8 November 2020.
  13. "The Preview Show: Play-Off Final Edition" – Blackpool F.C.'s official YouTube, 28 May 2021
  14. "Yates Wins PFA Fans' Player of the Year Award" – Blackpool F.C., 15 June 2021
  15. "Yates Pens New Contract" – Blackpool F.C., 23 July 2021
  16. "Jerry Yates wins Championship Player of the Month Award". Blackpool FC. 11 November 2022. Retrieved 11 November 2022.