Jerin Sunayen Gwamnonin Jihar Kogi
Wannan shine jerin Sunayen gwamnoni da masu Gudanarwa na jihar Kogi. An kirkiri jihar Kogi ne a ranar 27 ga Agusta, 1991 daga jihar Benue da jihar Kwara.
Jerin Sunayen Gwamnonin Jihar Kogi | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia |
Suna | mukami | farkon mulki | karshen mulki | jam'iyya | karin bayani |
---|---|---|---|---|---|
Danladi Mohammed Zakari[1] | mai Gudanarwa | 28 August 1991 | January 1992 | soja | |
Abubakar Audu[2] | Gwamna | January 1992 | November 1993 | NRC | Gwamnan farar hula na Farko |
Colonel Paul Omeruo[3] | mai Gudanarwa | 9 December 1993 | 22 August 1996 | soja | |
Colonel Bzigu Afakirya | mai Gudanarwa | 22 August 1996 | August 1998 | soja | |
Augustine Aniebo | mai Gudanarwa | August 1998 | May 1999 | Soja | |
Abubakar Audu[4] | Gwamna | 29 May 1999 | 29 May 2003 | APP; ANPP | Gwamnan farar hula na biyu |
Ibrahim Idris | Gwamna | 29 May 2003 | 6 February 2008 | PDP | Gwamnan farar hula na uku |
Clarence Olafemi[5][6] | Gwamnan rikon kwarya | 6 February 2008 | 29 March 2008 | PDP |Ya hau kujerar Gwamba ne bayan da kotun koli ta tsige gwamna Ibrahim Idris da mataimakinsa Philip Salawu. | |
Ibrahim Idris[7] | Gwamna | 29 March 2008 | January 2011 | PDP | |
Idris Wada[8] | Gwamna | January 2012 | January 2016 | PDP | 5th civilian governor |
Alhaji Yahaya Adoza Bello[9] | Gwamna | 27 January 2016 | Incumbent | APC |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Administration to Date". Kogi State Government. Archived from the original on 23 June 2012. Retrieved 18 May 2010.
- ↑ "Things to know about Prince Abubakar Audu (Oct. 1947 - Nov. 2015)". Vanguard News (in Turanci). 2015-11-22. Retrieved 2022-03-02.
- ↑ "Administration to Date". Kogi State Government. Archived from the original on 23 June 2012. Retrieved 18 May 2010.
- ↑ Sani, Habibu Angulu (2003). Rise and fall of a state governor in Nigeria: a case study of the use of power by Abubakar Audu of Kogi State. Desmon Tutu. p. 141.
- ↑ Kunle Olasanmi (7 February 2008). "Kogi Speaker takes over as Idris loses appeal". The Nation. Archived from the original on 2009-05-10. Retrieved 2009-12-13.
- ↑ Achem Abdullahi (13 October 2008). "Kogi Tribunal And an O'level Certificate". Vanguard. Retrieved 2009-12-13.
- ↑ "BREAKING NEWS: Alhaji Idris Ibrahim declared winner of Controversial Kogi State Election Re-Runs". Sahara Reporters. 2008-03-29. Retrieved 2023-06-12.
- ↑ "PDP wins Kogi state governorship election". Vanguard Newspaper. 9 December 2011. Retrieved 28 January 2016.
- ↑ Adoyi, Ali (27 January 2016). "Yahaya Bello sworn in as Kogi Governor". Daily Post Nigeria. Retrieved 27 January 2016.