Jerin Sunayen Gwamnonin Jihar Kaduna
Wannan shine jerin gwamnonin da masu gudanarwa na jihar Kaduna. An kirkiro jihar Kaduna ne a ranar 27 ga Mayu 1967 a matsayin Jihar Arewa ta Tsakiya, kuma a ranar 17 ga Maris 1976 aka sauya mata suna zuwa Kaduna.
Jerin Sunayen Gwamnonin Jihar Kaduna | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia |
North Central Governor | mukami | farkon mulki | karshen mulki | jam'iyya | Notes | |
---|---|---|---|---|---|---|
Abba Kyari | Gwamna | 28 May 1967 | Jul 1975 | soja | ||
Usman Jibrin | Governor | July 1975 | 1977 | soja | ||
Gwamnan Kaduna | ||||||
Muktar Muhammed | Gwamna | 1977 | July 1978 | Soja | ||
Ibrahim Mahmud Alfa | Governor | July 1978 | October 1979 | Military | ||
Abdulkadir Balarabe Musa | Gwamna | October 1979 | 23 June 1981 | PRP | ||
Abba Musa Rimi | Gwamna | 6 July 1981 | October 1983 | PRP | Acting to Oct 1981 | |
Lawal Kaita | Gwamna | October 1983 | December 1983 | NPN | ||
Usman Mu'azu | Gwamna | January 1984 | August 1985 | Soja | ||
Dangiwa Umar | Gwamna | August 1985 | June 1988 | soja | ||
Abdullahi Sarki Mukhtar | Gwamna | July 1988 | August 1990 | soja | ||
Abubakar Tanko Ayuba | mai gudanarwa | August 1990 | 2 January 1992 | soja | ||
Mohammed Dabo Lere | Gwamna | 2 January 1992 | November 1993 | NRC | ||
Lawal Jafaru Isa | mai Gudanarwa | 9 December 1993 | 22 August 1996 | soja | ||
Hammed Ali | mai Gudanarwa | 22 August 1996 | August 1998 | soja | ||
Umar Farouk Ahmed | mai Gudanarwa | August 1998 | 29 May 1999 | soja | ||
Ahmed Makarfi[1] | Governor | 29 May 1999 | 29 May 2007 | PDP | ||
Mohammed Namadi Sambo[2] | Gwamna | 29 May 2007 | 19 May 2010 | PDP | left to become VP of the Federal Republic of Nigeria | |
Patrick Ibrahim Yakowa[3] | Gwamna | 20 May 2010 | 15 December 2012 | PDP | died in a helicopter crash | |
Mukhtar Ramalan Yero[4][5] | Gwamna | 15 December 2012 | 29 May 2015 | PDP | ||
Nasiru Ahmed El-Rufai[6] | Gwamna | 29 May 2015 | 29 May 2023 | APC | ||
Uba Sani[7] | Governor | 29 May 2023 | Incumbent | APC |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Lere, Mohammed (March 15, 2023). "Show what you did in Kaduna during your tenure, El-Rufai challenges Makarfi". Premium Times Nigeria. Retrieved June 11, 2023.
- ↑ Henry, Umoru (27 August 2007). "ABU Alumni Task Members on School's Development *Yar'Adua, 14 Ministers, Nine Govs Expected at Aga". The Vanguard Online. Archived from the original on 13 October 2007. Retrieved 1 September 2007.
- ↑ Chesa Chesa And Baba Negedu (20 May 2010). "Yakowa Sworn in, Says I'm Not Christian Governor". Daily Independent. Retrieved 2010-05-21.
- ↑ "Mukhtar Ramalan Yero To Become Kaduna State Governor". Sahara Reporters. 2012-12-15. Retrieved 2023-06-11.
- ↑ "Office of the Governor – Kaduna State Government". Archived from the original on 2020-08-03. Retrieved 2020-07-04.
- ↑ Lere, Mohammed (2023-05-31). "Kaduna governor makes 27 new appointments, retains top El-Rufai's allies". Premium Times Nigeria. Retrieved 2023-06-10.