Jerin Asibotoci a Nijar
Wannan shine jerin asibotoci a Jamhuriyar Nijar. Bankin duniya ya fitar da rahotin cewar a shekarar 2001 akwai asibitoci 40 a Nija, akasarin su kananan asibitoci ne. Akwai ma'aikatan lafiy 296 a fadin kasar mai yawan mutane miliyan 13 a 2004.[1] Anan an kawo jerin manya daga cikin asibitocin.
Jerin Asibotoci a Nijar | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia | |
Bayanai | |
Ƙasa | Nijar |
Niamey (Babban birnin kasar)
gyara sasheNiamey
gyara sasheSuna | Waje | Budewa | Rufewa |
---|---|---|---|
Babban asibitin kasa[2][3] | Niamey | ||
Asibiti Lamordé (Centre Hospitalier et Universitaire – CHU)[3] | Niamey | ||
La Maternité Issaka Gazoby[3] | Niamey | ||
Asibitin Gamkalley (Mai zaman kansa) | Niamey | ||
CURE Hôpital des Enfants au Niger[4] (Charitable) | Niamey | 2010 |
Babban asibitin kasa na birnin Niamey
gyara sasheGwamnatin turaean mulkin mallaka ce ta kirkire shi a 1922, anbata sunan (Hopital National de Niamey or HNN) a 1962. Asibitin zamani ne wanda gwamanatin kasar ke tagiyar dashi. Shine babban asibiti a kasar wanda ke samar da harkar lafiya mafi girma a kasar. Sauran asibitoci a kasar na aikewa da marasa lafiya Babban asibitin Niamey ko Asibitin Lamordé.
Sashen Maradi
gyara sasheSuna | Waje | Budewa | Rufewa |
---|---|---|---|
Asibitin Galmi[2] | Galmi | ||
Asibitin Mayarni[3][5] | Maradi | ||
Asibitin Guidan Roumji[6] | Maradi |
Yankin Dosso
gyara sasheSuna | Waje | Budewa | Rufewa |
---|---|---|---|
Asibitin Dosso[3] | Dosso |
Sashen Diffa
gyara sasheSashen Tillabéri
gyara sasheSashen Tahoua
gyara sasheSashen Agadez
gyara sasheSuna | Waje | Budewa | Rufewa |
---|---|---|---|
Centre Medical Hospitalier[7] | Agadez | ||
Cominak Hospital[7] | Arlit |
Sashe Zinder
gyara sasheSuna | Waje | Budewa | Rufewa |
---|---|---|---|
Children's Hospital[8] | Zinder |
Hotuna
gyara sashe-
Asibitin birnin Tillabery
-
Asibitin Kasa na Yamai
Manazarta
gyara sashe- ↑ World Health Organisation: health personnel statistics.
- ↑ 2.0 2.1 Niger: Surgical Implant Generation Network Archived 2011-07-28 at the Wayback Machine.
- ↑ 3.0 3.1 3.2 3.3 3.4 Fistula Care: Niger country overview Archived 19 Oktoba 2010 at the Wayback Machine. USAID.
- ↑ [1] Website of CURE Hôpital des Enfants au Niger
- ↑ Fight for survival: Saving undernourished children in Niger Archived 2017-07-14 at the Wayback Machine. Nina Marinek. UNICEF. (2006)
- ↑ UNICEF supports maternal and newborn health in Niger Archived 2016-09-15 at the Wayback Machine. Sandra Bisin. UNICEF. (2008)
- ↑ 7.0 7.1 Doctors in Niger Archived 20 ga Faburairu, 2009 at the Wayback Machine. US EMBASSY, Niamey (November 2007)
- ↑ UN Secretary-General visits UNICEF-supported hospital in Niger Archived 2016-09-14 at the Wayback Machine. Kent Page. UNICEF (2005)