Dosso (sashe)
Dosso sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Dosso, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine birnin Dosso. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 488 509[1].
Dosso | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Yankin Dosso | |||
Babban birni | Dosso | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 492,560 (2012) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 26 December 2019.