Jelili Atiku
Jelili Atiku shahareren mawaki ne ,an haifeshi a jihar lagos ,yana gabatar da shirye shirye da dama,yana yanda yake saka zane,hotuna da kuma salan sanin aiki hakan ya mai da shi shahararen mawaki a duniya baki daya[1][2]
Jelili Atiku | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, 27 Satumba 1968 (56 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Ahmadu Bello Bachelor of Arts (en) Jami'ar jahar Lagos : Master of Arts (en) |
Sana'a | |
Sana'a | masu kirkira |
Ka duba wannan shafin domin sanin yanda zaka gyara wannan mukalar Koyon rubuta mukala
Akwai yuwar admin ya goge wannan shafin matukar ba'a inganta ta ba. |
Tarihin rayuwa
gyara sasheAtiku an haife shi a 27 ga watan satunba shekara ta 1968 a jahar lagos nigeria