Jean-Pierre Dikongué Pipa (an haife shi a shekara ta 1940) darektan fina-finan Kamaru ne kuma marubuci. Ya shirya fim mai cikakken tsayi na farko na Kamaru, Muna Moto, a cikin 1975.[1][2] Fina-finan Dikongué Pipa sun tattauna dangantakar ddake tsakanin al'adun gargajiyar Kamaru da na ssauran duniya baki ɗaya. [3]

Jean-Pierre Dikongué Pipa
Rayuwa
Haihuwa Douala, 1940 (83/84 shekaru)
ƙasa Kameru
Sana'a
Sana'a darakta, ɗan wasan kwaikwayo da marubin wasannin kwaykwayo
IMDb nm0226707

Fim gyara sashe

Fim Shekara
Badiaga 1987
La Foire aux livres à Hararé 1984
Histoires drôles et drôles de gens 1983
Music and Music: Super Concert 1981
Kpa Kum 1980
Le Prix de la liberté 1978
Muna Moto 1975
Rendez-vous moi mon père 1966
Les Cornes 1966
Un simple 1965

Bayanan kula gyara sashe

  1. Mbaku 187.
  2. Florent Coulon. "The Story of Cameroonian CinemaToward Independence in Production". Afrique Contemporaine. De Boeck Supérieur. p. 91. ISBN 9782804166694.
  3. DeLancey and DeLancey 120.

Manazarta gyara sashe

  • DeLancey, Mark W., and Mark Dike DeLancey (2000): Historical Dictionary of the Republic of Cameroon (3rd ed.). Lanham, Maryland: The Scarecrow Press.
  • Mbaku, John Mukum (2005). Culture and Customs of Cameroon. Westport, Connecticut: Greenwood Press.
  • West, Ben (2004). Cameroon: The Bradt Travel Guide. Guilford, Connecticut: The Globe Pequot Press Inc.

Hanyoyin Hadi na waje gyara sashe