Jean-Bédel Bokassa ( [ʒɑ̃ bedɛl bɔkasa] ; 22 ga Fabrairu 1921 - 3 Nuwamba 1996), wanda aka fi sani da Bokassa I , ya kasance shugaban Afirka ta Tsakiya siyasa da soja. Shine shugaba na biyu na ƙasar Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya kuma a matsayin sarki na Daular Afirka ta Tsakiya, daga juyin mulkin da ya yi wa Saint-Sylvestre a ranar 1 ga Janairun 1966 har zuwa juyin mulkin da aka yi a 1979.[ 1]
Jean-Bédel Bokassa
4 Disamba 1976 - 21 Satumba 1979 4 ga Maris, 1972 - 4 Disamba 1976 1 ga Janairu, 1966 - 21 Satumba 1979 Rayuwa Haihuwa
Bobangui (en) , 22 ga Faburairu, 1921 ƙasa
Faransa Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya Central African Empire (en) Mutuwa
Bangui , 3 Nuwamba, 1996 Makwanci
Berengo's Palace (en) Yanayin mutuwa
Sababi na ainihi (Ciwon zuciya ) Ƴan uwa Abokiyar zama
Éliane Mayanga (en) Marie-Jeanne Nouganga (en) Annette Van Helst (en) Marguerite Green Boyanga (en) Nguyễn Thị Huệ (en) (1950s - Astrid Elisabeth Van Erpe (en) (3 ga Maris, 1962 - 1967) Catherine Denguiadé (mul) (20 ga Yuni, 1964 - Marie-Joëlle Aziza-Eboulia (en) (18 ga Faburairu, 1970 - Alda Adriano Geday (en) (4 Mayu 1974 - Gabriella Drimbo (en) (ga Afirilu, 1975 - Marie-Reine Hassen (en) (1976 - Yara
Ƴan uwa
Yare
House of Bokassa (en) Karatu Harsuna
Faransanci Harshen Sango Sana'a Sana'a
ɗan siyasa , hafsa , criminal (en) da sarki Kyaututtuka
Aikin soja Fannin soja
Central African Armed Forces (en) Digiri
colonel (en) Ya faɗaci
Yakin Duniya na II First Indochina War (en) Imani Addini
Cocin katolika Musulunci Jam'iyar siyasa
Movement for the Social Evolution of Black Africa (en) IMDb
nm2546076
Jean-Bédel Bokassa
hoton bokassa yana saurayi
Jean-Bédel Bokassa