Jane Wall (an haifeta 1972) mawaƙiyar turanci ce haifaffiyar Najeriya. An santa da shirin ta na talabijin daga 1999 zuwa 2002.[1]

Jane Wall
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 1972 (51/52 shekaru)
ƙasa Najeriya
Birtaniya
Karatu
Makaranta Mountview Academy of Theatre Arts (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi
IMDb nm0908414

Jane tana kuma fitowa a fim mai dogon zango na talabijin Dangerfield, A Touch of Frost, Doctors and Holby City.[2]

A 1997, Jane Wall ta baiyana a fim ɗin °Heartbreak Hotel" Wanda ya fita sau 146.

A 2014, Wall ta fito a fim ɗin LA Theatre Works da Racing Demon.[3]

Manazarta gyara sashe

  1. "Jane Wall Profile". Metacritic. Retrieved 2015-03-03.
  2. "Jane Wall". The British Blacklist. Archived from the original on 2017-12-21. Retrieved 2015-03-03.
  3. "Racing Demon: David Hare: 9781580818919: Amazon.com: Books". Amazon.com. Retrieved 2015-03-03.