Janƙasa
Kauye ne a karamar hukumar zangon kataf a jihar Kaduna, Najeriya
Ashong Ashyui (Jankasa) ƙauye ne a yankin Jei a cikin ƙaramar hukumar Zangon Kataf, kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya. Lambar gidan waya na ƙauyen ita ce 802141. Yankin yana da tsayi kusan ƙafa 2,798 ko kuma mita 852 da yawan jama'a kusan 7,837. Filin jirgin sama mafi kusa da al'umma shine filin jirgin sama na Yakubu Gowon, Jos.
Janƙasa | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Kaduna |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.