Jami`ar Jihar Borno
Jami`ar Jihar Borno makarantar jami'a ce da ke a birnin Maiduguri, Jihar Borno, a Najeriya. An kafata a shekarar 2016.[1][2]
![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | cibiya ta koyarwa |
Ƙasa | Najeriya |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2016 |
bosu.edu.ng |
Tana da tsangayoyi biyar da kuma sama da ashirin na shashen karatu. Wanda ya fara kuma shine a yanzu shugaban jami`ar, shine farfesa Umar Kyari Sandabe.[3][4]
Manazarta Gyara
- ↑ "NUC Approves Borno State University Take off"[permanent dead link] NTA, Maiduguri, 07 November, 2016 Retrieved 06 April, 2019
- ↑ "NUC Approves Borno State University"[permanent dead link] Daily Trust Maiduguri. Borno State
- ↑ " Borno State University " Channels Television Borno State, Nigeria.
- ↑ "NUC Approves Borno State University Takeoff " Channels Television.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.