Jack David Harrison (an haife shi 20 Nuwamba 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan reshe na ƙungiyar Premier League Everton, a matsayin aro daga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta EFL Leeds United.

Jack Harrison
Rayuwa
Haihuwa Stoke-on-Trent (en) Fassara, 20 Nuwamba, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Makaranta Wake Forest University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  England national under-21 association football team (en) Fassara-
Manchester City F.C.-
  Middlesbrough F.C. (en) Fassara-
  New York City FC (en) Fassara2016-
Leeds United F.C.1 ga Yuli, 2019-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 23
Nauyi 70 kg
Tsayi 175 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe