Jacinta Umunnakwe (an haife ta a ranar 12 ga Afrilu 1993) [1] 'yar wasan dambe ce ta Najeriya. Ta lashe lambar tagulla a Wasannin Commonwealth na 2022 a wasan dambe na matsakaici . [2][3]

Jacinta Umunnakwe
Rayuwa
Haihuwa 12 ga Afirilu, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara

Ta lashe lambar zinare a gasar mata ta kilo 81 a Wasannin Afirka na 2023 da aka gudanar a Accra, Ghana.[4]

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. "Jacinta Umunnakwe". Birmingham2022.com. Birmingham Organising Committee for the 2022 Commonwealth Games Limited. Retrieved 5 August 2022.
  2. Eludini, Tunde (4 August 2022). "Commonwealth Games Day 6 Round-Up: Team Nigeria's medal rush halted". Premium Times. Retrieved 4 August 2022.
  3. "BoxRec: Jacinta Umunnakwe". BoxRec. 3 August 2022. Retrieved 23 March 2024.
  4. "Boxing Results Book" (PDF). 2023 African Games. Archived from the original (PDF) on 23 March 2024. Retrieved 23 March 2024.