Iwaraja
Mazauna ne a jihar Osun
Iwaraja (gajeren Iwaraja-Ijesa) birni ne, mai nisan kusan kilomita biyu dake arewa da Ilesha jihar Osun sitet, Nigeria.Babban gari ne da ke kan hanyar Ibadan zuwa Akure . Garin yana da ɗimbin tarihi dangane da Ijesaland da kuma ƙasar Yarbawa ne baki ɗaya. Garin yana cikin karamar hukumar Oriade .
Iwaraja | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Sarkin garin shi ne Awaraja na Iwaraja kuma sarakunan sa ne ke taimaka masa, kaɗan daga cikinsu akwai Odofin, Ejemo, Yeye Semure, Saba, Iyalaje da sauransu.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.