Ismail Diakhité
Rayuwa
Haihuwa Nouakchott, 13 Disamba 1991 (32 shekaru)
ƙasa Muritaniya
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
ASAC Concorde (en) Fassara2007-2013
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Mauritania2008-496
CS Hammam-Lif (en) Fassara2013-20155211
Al-Feiha FC (en) Fassara2015-2016
AS Marsa (en) Fassara2016-2017121
Al-Nahda (en) Fassara2016-2016
Al-Khaleej FC (en) Fassaraga Janairu, 2017-ga Augusta, 201751
Ittihad Tanger (en) Fassaraga Augusta, 2017-201870
ASAC Concorde (en) Fassara2018-2018
US Tataouine (en) Fassara2018-20204912
Al-Shamal Sports Club (en) Fassara2020-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 7
Tsayi 168 cm

Ismail Diakhité (an haife shi a ranar 18 ga watan Disamban shekarar 1991) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Mauritaniya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga kulob ɗin CS Sfaxien da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Mauritaniya.[1]

Ayyukan kasa gyara sashe

A ranar 18 ga Nuwamban shekarar 2018, Diakité ya zira kwallon da ta ba Mauritaniya damar shiga gasar cin kofin Afirka na 2019 a karon farko, a kan Botswana da ci 2-1.[1][ana buƙatar hujja]

Kididdigar sana'a/aiki gyara sashe

Ƙasashen Duniya gyara sashe

As of match played 14 June 2019[2]
Scores and results list Mauritania's goal tally first, score column indicates score after each Diakhité goal.
Jerin kwallayen da Ismail Diakhté ya zura a raga
A'a. Kwanan wata Wuri Abokin hamayya Ci Sakamako Gasa Ref.
1 27 February 2013 Independence Stadium, Bakau, Gambia </img> Gambia 2–0 2–0 Sada zumunci
2 17 May 2014 Stade Olympique, Nouakchott, Mauritania </img> Equatorial Guinea 1-0 1-0 2015 cancantar shiga gasar cin kofin Afrika
3 13 October 2015 Stade Olympique, Nouakchott, Mauritania </img> Sudan ta Kudu 4–0 4–0 2018 FIFA cancantar shiga gasar cin kofin duniya
4 28 May 2016 Campo Nuevo Municipal de Cornella, Cornellà de Llobregat, Spain </img> Gabon 1-0 2–0 Sada zumunci
5 8 September 2018 Stade Cheikha Ould Boïdiya, Nouakchott, Mauritania </img> Burkina Faso 1-0 2–0 2019 cancantar shiga gasar cin kofin Afrika
6 18 November 2018 Stade Olympique, Nouakchott, Mauritania </img> Botswana 1-1 2–1 2019 cancantar shiga gasar cin kofin Afrika
7 2–1
8 14 June 2019 Stade de Marrakech, Marrakesh, Morocco </img> Madagascar 3–1 3–1 Sada zumunci

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 Ismail Diakhité". Global Sports Archive. Retrieved 22 June 2021.
  2. "Ismail Diakhité". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 22 June 2021.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe