Ismaïla Sarr
Dan wasan kwallon kafa na sinigal
Ismaïla Sarr (an haife shi a shekarar 1998 a birnin Saint-Louis, a ƙasar Senegal) yana daga cikin yan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Senegal. Ya fara buga wasan ƙwallo ga Ƙungiyar ƙwallon kafa ta ƙasar Senegal daga shekara ta 2016.
Ismaïla Sarr | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Saint-Louis (en) , 25 ga Faburairu, 1998 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 18 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 70 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 180 cm |
Yanzu haka yana buga kwallo a kungiyar Watford dake kasar Ingila goye da lamba 23.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.