Ishauq Abdulrazak

Dan wasan kwallon kafa ne a Najeriya

Ishaq Abdulrazak (an haife shi a ranar 5 ga watan Mayu shekara ta 2002) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta na Kasar Nigeria a halin yanzu yana wasa a matsayin ɗan wasan tsakiya na IFK Norrköping . [1]

Ishauq Abdulrazak
Rayuwa
Haihuwa Kaduna, 5 Mayu 2002 (21 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
IFK Norrköping (en) Fassara-30 ga Yuni, 2022
R.S.C. Anderlecht (en) Fassara1 ga Yuli, 2022-
BK Häcken (en) Fassara5 ga Augusta, 2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.76 m

aiki gyara sashe

Kulab gyara sashe

As of 14 January 2021.
Kulab Lokaci League Kofi Nahiya Sauran Jimla
Rabuwa Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals
IFK Norrköping 2020 Allsvenskan 15 2 1 0 - 0 0 16 2
Jimlar aiki 15 2 1 0 0 0 0 0 16 2
Bayanan kula 

Manazarta gyara sashe

  1. Ishauq Abdulrazak at Soccerway. Retrieved 15 June 2020.

Template:IFK Norrköping squad