Isaq Ibrahim Ali
Isaq Ibrahim Ali ɗan siyasan kasar Somaliya ne, ɗan majalisar riƙon ƙwarya . An raunata shi a harin da ƙungiyar al-Shabaab ta kai a otal din Muna da ke Mogadishu . Harin dai ya yi sanadiyyar mutuwar 'yan majalisa fifa huɗu, Mohamed Hassan M. Nur, Geddi Abdi Gadid, Bulle Hassan Mo'allim da Idiris Muse Elmi, tare da raunata biyar.[1][2]
Isaq Ibrahim Ali | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Somaliya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Members of Somali parliament killed in bombing are identified". CNN. 25 August 2010.
- ↑ "SOMALIA: Somali Parliament honours MPs killed in Al Shabab attack". Horseed Media. 25 August 2010. Archived from the original on 27 August 2010. Retrieved 25 August 2010.