Isaiah Sakpo
Isaiah Ghele Sakpo (ranar 12 ga watan Oktoban 1912 - ranar 2 ga watan Agustan 1993) malamin Kirista ne na Najeriya, mai bishara, kuma marubuci.[1] An ɗauke shi a matsayin ɗaya daga cikin uban Kirista na farko a Najeriya, ya taɓa zama shugaban yankin Legas, Yamma/Arewa (LAWNA) kuma mataimakin shugaban Cocin Apostolic Nigeria.[2]
Isaiah Sakpo | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Shekarun haihuwa | 12 Oktoba 1912 |
Wurin haihuwa | Uzere (en) |
Lokacin mutuwa | 2 ga Augusta, 1993 |
Wurin mutuwa | jahar Legas |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | marubuci |
Manazarta
gyara sasheHanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Isaiah Sakpo a Dictionary of African Christian Biography