Ilfenesh Hadera

yar'fim din Ethiopia

Ilfenesh Hadera (haihuwa Disamba 1, 1985) ta kasance yar shirin fim ce na Ethiopian-American. Ta fito tare acikin shirin 2017 film Baywatch amatsayin Stephanie Holden.

Simpleicons Interface user-outline.svg Ilfenesh Hadera
Ilfenesh Hadera, The Women of Billions (cropped).jpg
Rayuwa
Haihuwa New York, 1 Disamba 1985 (36 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
ƙungiyar ƙabila Habesha people (en) Fassara
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a afto da ɗan wasan kwaikwayo
IMDb nm3947644

Farkon rayuwaGyara

Hadera an haife ta ne a watan Disamba 1, 1985 a Harlem.[1] Ta kasance yar asalin Ethiopian da European descent.[2] Mahaifin ta Asfaha dan Ethiopian Tigrayan mai mafaka da ma kafa African Services Committee, a Harlem tayi aiki da NGO dake aikin African immigrants.[3] Mahaifiyarta, Kim Nichols itace Co-Executive Director of ASC, da Hadera sunyi aikin sakai.[3][4] Hadera also worked as a waitress for 10 years prior to her television debut.[5]

Ta yi makarantar The Harlem School of the Arts, da kuma Fiorello H. LaGuardia High School. Hadera tayi Kuma samu MFA a Text and Performance studies daga RADA/King's College London.[6]

AikiGyara

A 2010 Hadera ta fara aikin shirin fim din ta na farko ne a cikin shirin 1/20.[7]

A farkon shirin fim din ta na Spike Lee, ta fito a Da Brick, The Blacklist, Oldboy, Show Me a Hero, Chi-Raq, Chicago Fire, The Punisher, da She's Gotta Have It.

Hadera ta fito tare da Stephanie Holden in the 2017 film Baywatch, da a 2018 ta fito amatsayin Kay Daniels acikin TV series Deception. Ta rika fitowa acikin shirye-shiryen Showtime Series Billions, amatsayin sakatarya ga billionaire fund manager Bobby Axelrod, wanda Damian Lewis yayi wasa fito amatsayin sa.

A Satumba 29, 2019, Hadera tafara fitowa a cikin Mayme Johnson, amatsayin matar Bumpy Johnson acikin shirin fim din American crime drama television series, Godfather of Harlem a Epix.[8]

Fina-finaiGyara

FimGyara

Shekara Fim Mataki Bayanai
2010 1/20 Hazel
2013 Oldboy Judy
2015 Chi-Raq Ms. McCloud
2017 Baywatch Stephanie Holden

TelebijiGyara

Shekara Fim Mataki Bayanai
2011 Da Brick Saalinge Television film
2013 The Blacklist Jennifer Palmer Episode: "Pilot"
2015 Show Me a Hero Carmen Febles Television mini-series
2015 Chicago Fire Serena Recurring role; 3 episodes
2016 Difficult People Abby Episode: "Patches"
2016-2017 Billions Deb Kawi Recurring role; 20 episodes
2016 Conviction Naomi Golden Recurring role; 2 episodes
2017 Master of None Lisa Recurring role; 3 episodes
2017 The Punisher Mistress Episode: "Crosshairs"
2017-2019 She's Gotta Have It Opal Gilstrap Recurring role; 10 episodes
2018 Deception Kay Daniels Main role; 13 episodes
2019 Godfather of Harlem Mayme Johnson Main Role

ManazartaGyara

  1. "Ilfenesh Hadera: Spike Lee Alum And DJ School Dropout". NPR.org (in Turanci). Retrieved 2020-02-14.
  2. Falcone, Dana (September 2017). "An Actress Advocating for Refugees". Time.
  3. 3.0 3.1 "Asfaha Hadera". African Services Committee. November 11, 2019.
  4. O'Donnell, Dora (January 4, 2018). "Meet 'Baywatch' Actress and Activist Ilfenesh Hadera". Red Bull.
  5. "Ilfenesh Hadera Biography". IMDb. Retrieved 28 October 2019.
  6. Magazine, Harlem World (2017-05-27). "From Harlem To 'Baywatch' With Ilfenesh Hadera". Harlem World Magazine (in Turanci). Retrieved 2020-02-14.
  7. ""Deception" Star Ilfenesh Hadera's Career is Honestly a Dream Come True |". SBU News (in Turanci). 2018-03-26. Retrieved 2020-02-14.
  8. Wills, Cortney (October 4, 2019). "Ilfenesh Hadera on Godfather of Harlem role". The Grio.

Hadin wajeGyara