Ilda Maria Bengue (an haife ta a ranar 30, ga watan Oktoba 1974) 'yar wasan ƙwallon hannu ce ta kasar Angola mai ritaya.[1]

Ilda Bengue
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 30 Oktoba 1974 (49 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Atlético Petróleos de Luanda (en) Fassara2000-2002
Jeanne d'Arc Dijon Handball (en) Fassara2002-2004
Atlético Petróleos de Luanda (en) Fassara2005-2011
Atlético Sport Aviação (en) Fassara2012-2013
 
Muƙami ko ƙwarewa winger (en) Fassara
Tsayi 1.77 m

Wasannin Olympics na lokacin bazara gyara sashe

Bengue ta yi wa Angola wasa a gasar Olympics ta bazara a shekarun 2000 da 2004 a Athens, inda ta kasance ta 4 da kwallaye 38 da kuma gasar Olympics ta lokacin zafi da aka yi a birnin Beijing na shekarar 2008.[2]

Gasar cin kofin duniya gyara sashe

Ta fafata a gasar cin kofin duniya a shekarun 2005 da 2007, inda Angola ta zo ta 7, (mafi kyawun wasan da aka taba yi a kasar) inda Bengue ta zura kwallaye 56 sannan ta zo ta 9 a jerin wadanda suka fi zura kwallaye a gasar.

Yahoo! Bayanan Wasanni

Manazarta gyara sashe

  1. Athlete Biography – BENGUE Ilda Maria Archived 2008-09-11 at the Wayback Machine – Beijing 2008 Olympics (Retrieved on 4 December 2008)
  2. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Ilda Bengue Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Ilda Bengue at Olympics.com

Ilda Bengue at Olympedia