Iduma Igariwey Enwo (an haife shi ranar 5 ga watan Satumban 1961) lauyan Najeriya ne kuma ɗan siyasa. Ya kasance ɗan majalisar wakilai a halin yanzu (majalisa ta 9) mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Afikpo North / Afikpo South.[1][2]

Iduma Igariwey Enwo
mutum
Bayanai
Bangare na Majalisar Wakilai (Najeriya)
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Shekarun haihuwa 1961
Sana'a ɗan siyasa
Muƙamin da ya riƙe mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,, mamba a majalisar wakilai ta Najeriya, da mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,
Ɗan bangaren siyasa All Nigeria Peoples Party da Peoples Democratic Party
Iduma Igariwey Enwo

An haɗa littafin “Anarchism in Africa” wanda See-sharp press ya buga, a Amurka a cikin shekara ta 1987.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. Samfuri:Cite interview
  2. Musa, Njadvara (29 September 2019). "Lawmakers lament living conditions, infrastructure in Borno IDP camps". The Guardian (in Turanci). Maiduguri. Archived from the original on 21 February 2022. Retrieved 10 March 2022.
  3. See Sharp Press (1997) African anarchism : the history of a movement.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe