Ido Ekiti
Yankin karamar hukumar jihar Ekiti, najeriya
Ido Ekiti gari ne, a ƙaramar hukumar Ido-Osi a jihar Ekiti, Najeriya. Tana a yankin arewacin jihar inda hanyoyin da suka fito daga jihohin Oyo, Osun da jihar Kwara ke haduwa. Ido-Ekiti hedikwatar karamar hukumar Ido-Osi ce. A daure Gabas ta yi iyaka da Ipere da Iludun, a kudu ta yi iyaka da Igbole da Ifinsin sannan a arewa da arewa maso yamma Usi Ekiti da Ilogbo Ekiti.
Ido Ekiti | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Ekiti |