Idi Othman Guda
Sanatan Najeriya
Idi Othman Guda (ranar 19, ga watan Agustan 1941 - ranar 30, ga watan Janairun 2015), ya kasance Sanata a Tarayyar Najeriya daga 1999, zuwa 2003, kuma ya riƙe muƙamin shugaban kwamitin majalisar dattawa kan muhalli a lokacin da yake riƙe da muƙamin.[1] An zaɓe shi ne a Mazaɓar Bauchi ta tsakiya a jihar Bauchi a matsayin ɗan jam'iyyar People's Democratic Party.[2]
Idi Othman Guda | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Bangare na | Nigerian senators of the 4th National Assembly (en) |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Shekarun haihuwa | 19 ga Augusta, 1941 |
Lokacin mutuwa | 30 ga Janairu, 2015 |
Sana'a | ɗan siyasa |
Muƙamin da ya riƙe | mamba a majalisar dattijai ta Najeriya |
Ɗan bangaren siyasa | Peoples Democratic Party |
Manazarta.
gyara sashe- ↑ The challenges of developing Nigeria's local government areas p145 Lohdam Ndam - 2001 " SENATOR Alhaji Idi Othman Guda (PDP) (Bauchi Central) Bashiru.
- ↑ http://psephos.adam-carr.net/countries/n/nigeria/nigerialeg2.txt