Ibtoihi Hadhari,(an haife shi a ranar 3 ga watan Oktoba a shikara ta 2003) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Comoriya wanda ke taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Olympique de Marseille II.[1][2]

Ibtoihi Hadhari
Rayuwa
Haihuwa Komoros, 3 Oktoba 2003 (21 shekaru)
ƙasa Komoros
Faransa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Comoros men's national football team (en) Fassara-
  Olympique de Marseille (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara


Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Ibtoihi Hadhari ya fara buga wasansa na farko a duniya a Comoros a ranar 1 ga watan Satumba 2021 yayin wasan sada zumunci da suka doke Seychelles da ci 7-1, babbar nasarar da suka taba samu. Sanye da riga lamba 9, Hadhari ya maye gurbin Faïz Selemani kuma ya ba da taimako yayin wasan.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "2020-2021 : L'effectif U19 National" . OM (in French). Retrieved 2 September 2021.
  2. "Ibtohi Hadari" . Comoros Football 269 (in French). Retrieved 2 September 2021.
  3. Houssamdine, Boina (1 September 2021). "Amical : les Comores écrasent largement les Seychelles" . Comoros Football 269 (in French). Retrieved 2 September 2021.