Ibrahima Sory Souaré (an haife shi 14 ga watan Yulin 1982 a Conakry ), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Guinea wanda, tun daga 2009 yana taka leda a Kerkyra FC ta Girka .

Ibrahima Soriya
Rayuwa
Haihuwa Conakry, 14 ga Yuli, 1982 (41 shekaru)
ƙasa Gine
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Stade Rennais F.C. (en) Fassara1998-200181
Stade Beaucairois (en) Fassara2003-2004
ASOA Valence (en) Fassara2004-2005270
Jura Sud Lavans (en) Fassara2005-2006131
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Guinea2006-200760
  FC Martigues (en) Fassara2006-2008441
Apollon Kalamarias (en) Fassara2008-2008162
A.O.K. Kerkyra (en) Fassara2009-200991
FC Baulmes (en) Fassara2009-2011
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 178 cm

Ya kasance memba a cikin tawagar Guinea a gasar cin kofin Afrika na 2006 inda aka fitar da tawagar a wasan kusa da na karshe.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe