Ibrahima Ba (an haife shi a ranar 23 ga watan Nuwamban shekarar 1984) shi ne kuma ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Senegal wanda kuma ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na Limoges FC a cikin Championnat National 3 .

Ibrahima Ba
Rayuwa
Haihuwa Matam (en) Fassara, 23 Nuwamba, 1984 (40 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  CS Sfaxien (en) Fassara2003-2006
  Al Hilal SFC2006-200732
Al Ahli SC (en) Fassara2006-2007
  FC Thun (en) Fassara2006-200691
  FC Thun (en) Fassara2007-2008222
  Senegal men's national association football team (en) Fassara2007-
AS Kasserine (en) Fassara2008-2009
Stade Tunisien (en) Fassara2009-2011170
Kazma Sporting Club (en) Fassara2011-2011
FC Istres (en) Fassara2011-2014310
  AC Arles (en) Fassara2015-2015
Royale Union Tubize-Braine (en) Fassara2015-2015280
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 180 cm
Ibrahima Ba
 
Ibrahima Ba

Ba ya kuma koma kulob din Limoges FC na Championnat National 3 a ranar 12 ga Yunin shekarar 2019. [1]

Manazarta

gyara sashe

 

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe
  1. Un ancien joueur de Ligue 2 va signer au Limoges FC, lepopulaire.fr, 12 June 2019