Ibrahim Talba

Ɗan siyasa a tarayyar Najeriya

Alhaji Ibrahim Talba OON (shekarar haihuwa Janairu 11, 1949) Ɗan siyasar Najeriya ne kuma tsohon babban ma'aikacin gwamnati wanda ya yi aiki a matsayin babban sakataren gwamnatin tarayya a fadar shugaban ƙasar Najeriya. [1] Ya taba zama dan takarar gwamna har sau uku a jihar Yobe a zabukan 2007, 2015 da 2019 a ƙarƙashin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP). [2]

Ibrahim Talba
Rayuwa
Haihuwa Nangere, 11 ga Janairu, 1949 (75 shekaru)
Sana'a

An haife shi ne a garin Nangere, cikin gidan sarauta na jinsin Pakarau na kabilar Karai-Karai, Talba ɗan uwa ne ga Mai martaba Mai Tikau, Alhaji Muhammadu Abubakar Ibn Grema. Yana rike da sarautar gargajiya ta Ciroman Tikau. [3]

Tarihin Rayuwa gyara sashe

Karatu gyara sashe

Aikin Gwamnati gyara sashe

Iyali gyara sashe

Sana'a gyara sashe

Magana gyara sashe

  1. "Nigerian President Dissolves Cabinet". People's Daily. January 25, 2001. Archived from the original on 2011-07-07.
  2. https://independent.ng/one-may-yobe-governor-2019-2/
  3. https://neptuneprime.com.ng/2017/12/address-by-malam-ibrahim-talba-oon-ciroman-tikau-pdp-yobe-state-gubernatorial-aspirant-2015-on-the-occasion-of-his-engagement-with-his-political-supporters-at-potiskum-on-december-3rd-2017/