Ibrahim Hamza
Ibrahim Hamza ɗan siyasar Najeriya ne. An zaɓe shi a matsayin ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar Soba a majalisar wakilai daga shekarun 2019 zuwa 2023. [1]
Ibrahim Hamza | |||||
---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - District: Soba
Disamba 2016 - | |||||
Rayuwa | |||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Karatu | |||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa |
Rayuwar farko
gyara sasheAn haifi Ibrahim Hamza a shekarar 1974. Ya fito ne daga jihar Kaduna. [1]
Aikin siyasa
gyara sasheA zaɓen 2019, ya tsaya takarar ɗan majalisar wakilai na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) kuma ya yi nasara inda ya doke abokin takararsa Khalid Ibrahim na jam’iyyar PDP. Ya taɓa rike muƙamin Kwamishinan Albarkatun Ruwa na Jihar Kaduna. [2] [3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-12-10. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":0" defined multiple times with different content - ↑ "APC wins Soba federal constituency in Kaduna - Daily Trust" (in Turanci). 2019-02-24. Retrieved 2024-12-10.
- ↑ "Kaduna state House of Representatives election results and data 2019 - Stears Elections". www.stears.co. Retrieved 2024-12-10.