Ibrahim Boubacar Keïta
Dan siyasar kasar mali
Ibrahim Boubacar Keïta (an haife shi 29 Janairu 1945 - 16 Janairu 2022), ko kuma kamar yadda aka san shi a taƙaice, IBK, ɗan siyasan Mali ne. Ya kasance shugaban ƙasar Mali daga 2013 zuwa 2020. Ya kasance Firayim Ministan Mali daga 1994 zuwa 2000. Ya kasance shugaban majalisar dokokin ƙasar Mali daga 2002 to 2007.
Ibrahim Boubacar Keïta | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
4 Satumba 2013 - 18 ga Augusta, 2020 ← Dioncounda Traoré (mul) - Assimi Goita →
16 Satumba 2002 - 3 Satumba 2007 ← Alioune Nouhoum Diallo (en) - Dioncounda Traoré (mul) →
4 ga Faburairu, 1994 - 15 ga Faburairu, 2000 ← Abdoulaye Sékou Sow (en) - Mandé Sidibé (en) → | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Koutiala, 29 ga Janairu, 1945 | ||||||
ƙasa | Mali | ||||||
Mutuwa | Bamako, 16 ga Janairu, 2022 | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Abokiyar zama | Keïta Aminata Maiga (en) | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Université Cheikh Anta Diop (en) Lycée Janson de Sailly (mul) University of Paris 1 Pantheon-Sorbonne (en) | ||||||
Harsuna |
Harshen Bambara Faransanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Kyaututtuka | |||||||
Imani | |||||||
Addini | Musulunci | ||||||
Jam'iyar siyasa |
Alliance for Democracy in Mali (en) Rally for Mali (en) |
A watan Agusta na 2020, wani juyin mulkin soja ya yi garkuwa da shi sannan daga baya ya yi murabus. [1] [2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Mali's President Keita resigns after military mutiny". Archived from the original on 2020-10-31. Retrieved 2021-03-09.
- ↑ Mali’s president announces resignation on state television