Ibn Majah
Abu Abdillah Muhammad bn Yazid bn Majah ( Larabci : ابو عبد الله محمد بن يزيد بن ماجه), wanda aka fi sani da Ibn Majah dan Fasha ne, malamin hadisi. [1] Tarin hadisansa Sunan bn Majah yana ɗaya daga cikin manyan litattafan hadisai shida . [2]
Ibn Majah | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Qazvin (en) , 824 |
ƙasa | Daular Abbasiyyah |
Mutuwa | Qazvin (en) , 19 ga Faburairu, 886 |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Farisawa |
Malamai | Ibn Abi Shaybah |
Sana'a | |
Sana'a | muhaddith (en) |
Wurin aiki | Humulus lupulus (mul) |
Muhimman ayyuka | Sunan ibn Majah |
Imani | |
Addini |
Musulunci Mabiya Sunnah |
Tarihin rayuwa
gyara sasheAn haifi Ibn Majah a garin Qazwin, lardin Qazvin na Iran na wannan zamanin, a shekara ta 824 CE. Majah shi ne laƙanin mahaifinsa, ba na kakansa ba. Al-Dhahabi ya ambaci bin ayyukan Ibn Majah:
- Sunan Ibn Majah: daya daga cikin manya manyan tarin hadisai
- Kitab al-Tafsir: littafi ne na bayanin Alqurani
- Kitab al-Tarikh: littafi ne na tarihi ko kuma, mai yiwuwa, jerin masu fada da hadisi.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Frye, ed. by R.N. (1975). The Cambridge history of Iran (Repr. ed.). London: Cambridge U.P. p. 471. ISBN 978-0-521-20093-6.
- ↑ Ludwig W. Adamec (2009), Historical Dictionary of Islam, p.139. Scarecrow Press. ISBN 0810861615.