Ibijoke Sanwo-Olu

ibijoke sanwo

Ibijoke Sanwo-Olu ita ce Uwargidan Gwamnan Jihar Legas kuma matar Babajide Sanwo-Olu.[1][2][3]

Ibijoke Sanwo-Olu
First Lady of Lagos State (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa jahar Legas, 8 ga Janairu, 1967 (57 shekaru)
ƙasa Najeriya
Mazauni Lagos,
Ƴan uwa
Abokiyar zama Babajide Sanwo-Olu
Karatu
Makaranta Jami'ar jahar Lagos
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a administrator (en) Fassara da likita
Muhimman ayyuka Empowerment Program (en) Fassara

Sanwo-Olu ya kammala karatunsa na digiri a Jami’ar Lagos Akoka, Yaba campus, da MBBS, ta kuma ci gaba da samun takardar shaidar kammala digiri a Asibiti da Kula da Lafiya (PGDHM) da kuma Diploma a fannin Anesthesia (DA). Sannan tana da digiri na biyu a fannin kiwon lafiyar jama'a (MPH) da kuma digiri na biyu a fannin harkokin kasuwanci (MBA).[ana buƙatar hujja]

Ibijoke Sanwo-Olu ya yi aiki da gwamnatin jihar Legas na tsawon shekaru 25, inda ta zama babban daraktan kula da lafiya kuma babban jami’in gudanarwa a cibiyar lafiya ta Harvey Road Comprehensive Health Centre da ke Yaba, kafin daga bisani a mayar da ta babban asibitin Somolu.[4][5][6][7]

Ita ma mai fafutukar mata da yara ce.

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

Dr. Ibijoke Sanwo-Olu ta auri Babajide Olusola Sanwo-Olu .[8][9]

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "Sanwo-Olu's wife urges students to speak up against violence, rape". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2021-12-07. Archived from the original on 2022-02-23. Retrieved 2022-02-23.
  2. "GOV. SANWO-OLU, FIRST LADY OF LAGOS STATE AT Y2021 INTERNATIONAL WOMEN'S DAY CELEBRATION AT POLICE COLLEGE GROUND, IKEJA ON TUESDAY, MARCH 9,2021". 9 March 2021. Archived from the original on 2 November 2021. Retrieved 2 November 2021.
  3. "PHOTOS: Sanwo-Olu, Wife Worship Online At Easter". 12 April 2020. Retrieved 2 November 2021.
  4. "LIFE: Dr Ibijoke Sanwo-Olu, The First Lady Of Lagos State Who Is A Medical Doctor". 1 April 2021. Retrieved 2 November 2021.
  5. "Sanwo-Olu's wife advocates women's involvement in governance". 28 October 2021. Retrieved 2 November 2021.
  6. "Sanwo-Olu's wife tasks students on educational excellence". 1 September 2021. Archived from the original on 2 November 2021. Retrieved 2 November 2021.
  7. "Lagos to preach family planning using entertainment – Sanwo-Olu". 5 October 2021. Retrieved 2 November 2021.
  8. "No age is too early to educate children about sex – Gov Sanwo-Olu's wife". 22 September 2021. Retrieved 2 November 2021.
  9. "Sanwo-Olu's wife seeks collaboration among states for development". 12 July 2021. Retrieved 2 November 2021.