Hulk Hogan an haife shi a watan Agusta 11, 1953), wanda aka fi sani da Hulk Hogan, ƙwararren ɗan kokawa ne na kasar Amurka mai ritaya. Ana yi masa kallon fitaccen dan wasan kokawa a duk duniya, shahararren dan kokawa a shekarun 1980, daya daga cikin manyan ’yan kokawa a kowane lokaci, [1] kuma bisa ga wani bincike na 2022, har yanzu shi ne wanda akafi yawan ambato a cikin yan kokawa gaba daya.[2]
Hulk Hogan |
---|
|
Rayuwa |
---|
Cikakken suna |
Terry Eugene Bollea |
---|
Haihuwa |
Augusta (en) , 11 ga Augusta, 1953 (71 shekaru) |
---|
ƙasa |
Tarayyar Amurka |
---|
Mazauni |
Clearwater (en) |
---|
Harshen uwa |
Turanci |
---|
Ƴan uwa |
---|
Abokiyar zama |
Linda Hogan (en) (18 Disamba 1983 - 27 ga Yuli, 2009) Jennifer S McDaniel (en) (2010 - 2021) |
---|
Yara |
|
---|
Karatu |
---|
Makaranta |
University of South Florida (en) Thomas Richard Robinson High School (en) Hillsborough Community College (en) |
---|
Harsuna |
Turanci |
---|
Malamai |
Hiro Matsuda (en) |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
professional wrestler (en) , jarumi, mai gabatarwa a talabijin, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, singer-songwriter (en) , autobiographer (en) , mai rubuta kiɗa, ɗan kasuwa, mai tsara, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin, lyricist (en) , guitarist (en) , mai tsara fim, rapper (en) , Mai shirin a gidan rediyo, mai tsare-tsaren gidan talabijin da amateur wrestler (en) |
---|
Nauyi |
125 kg |
---|
Tsayi |
193 cm |
---|
Employers |
Total Nonstop Action Wrestling (en) |
---|
Kyaututtuka |
|
---|
Sunan mahaifi |
Hulk Hogan, Hollywood Hogan, Hollywood Hulk Hogan, Mr. America, Sterling Golden, Terry Boulder da The Super Destroyer |
---|
Artistic movement |
rock music (en) |
---|
Kayan kida |
bass guitar (en) Jita murya |
---|
IMDb |
nm0001356 |
---|
hulkhogan.com |
|
- ↑ Top 50 Wrestlers of All Time – Page 5". IGN. November 2, 2012. Archived from the original on November 5, 2012. Retrieved April 10, 2014.
Hogan is the most recognized wrestling star worldwide and the most popular wrestler of the '80s.
- ↑ Konuwa, Alfred (December 24, 2022). "33% Of Adults Couldn't Name A Pro Wrestler And Few Could Name Current WWE Stars, Per Survey". Forbes. Retrieved August 7, 2024