Hind Hussain Mohammed ko Nariman Hussein Murad, wanda aka fi sani da sunanta na Hind Rostom, (Masar Larabci هندستم  [ˈhende ˈɾostom],; 12 ga Nuwamba, 1929 - 8 ga Agusta, 2011) ta kasance ƴar wasan kwaikwayo ce ta Masar kuma ana ɗaukar ta ɗaya daga cikin alamar fina-finan Masar.[1][2][3]   Yanayin a jikinta ne silar ba ta sunan Marilyn Monroe na gabas ("مارلين مونرو الشرق"). [4][5]Hind Rostom ta fito a fina-finai sama da 80.

Rayuwa ta farko gyara sashe

An haifi Hind Hussain Mohammed a unguwar Moharram Bek, Alexandria, Misira ranar 12 ga watan Nuwamba, 1929. An haife ta ne a cikin dangin aji na tsakiya, ga mahaifiyar Masar yayinda kuma mahaifinta Iskandariya ɗan asalin Turkiyya ne.

Mutuwa gyara sashe

A ranar 8 ga watan Agusta, 2011, Rostom ta mutu a wani asibiti a Al-Mohandeseen, Giza saboda ciwon zuciya, tana da shekaru 81 a duniya.[6][7]

Daraja gyara sashe

Ranar 12 ga Nuwamba, 2018, Google ta ya karrama ta da doodle.[8]

Fina-finan da aka zaɓa gyara sashe

Fim gyara sashe

Year Film Role Notes
1950 Baba Amin Sonia
1954 Women Can’t Lie
1955 Flesh Nurten
1955 A Love Crime
1955 Women of the Night
1956 My One and Only Love
1957 Back Again Karima
1957 Hamido's son Aziza
1958 Cairo Station Hanuma
1958 Sleepless Kawthar
1958 Ismail Yassine in the Mental Hospital
1959 Struggle in the Nile Dancer Nargis
1959 She Lived for Love
1960 Between Heaven and Earth Star Nahid Shoukri
1961 A Rumor of Love
1961 Path of Heroes Nour
1963 Chafika the Copt Girl Chafika Elqebteya
1965 The Nun
1966 Three Thieves Amina
1967 Departure from Heaven Anan
1967 The Second Groom Wafae
1971 My Beautiful teacher Nadia
1972 Den of Villains
1979 My Life is Agony Fatma

Manazarta gyara sashe

  1. "Hend Rostom". IMDb. Retrieved 2017-01-19.
  2. "Hind Rustom, AlexCinema". www.bibalex.org. Retrieved 2017-01-19.
  3. MAXIMILLIEN., DE (2018). STARS ILLUSTRATED MAGAZINE. APRIL 2018. ECONOMY EDITION. [S.l.]: LULU COM. p. 120. ISBN 978-1387709335. OCLC 1032280396.
  4. Arab News. "'Marilyn Monroe of Arabia' Hind Rostom dies". Retrieved 2012-06-29.
  5. هند رستم [Hend Rostom]. Hayyes.com (in Larabci). 2012. Archived from the original on 8 August 2013. الفنانة هند رستم اسمها بالكامل هو هند حسين محمد باشا رستم، وهي ممثلة مصرية ولدت في الثاني عشر من نوفمبر عام 1931م، بحي محرم بك بمحافظة الاسكندرية، عاشت في عائلة شركسية مصرية. (Hend Rostom, full name Hend Hussein Mohammad Pasha Rustam, is an Egyptian actress who was born on 12 November 1931, in Moharram Bey neighborhood of Alexandria, to a Circassian Egyptian family.)
  6. "Egyptian screen siren Hind Rostom was an accidental feminist". The National (in Turanci). Retrieved 2018-07-25.
  7. Dina Aboul Hosn (2011-08-10). "Egyptian cinema sensation dies of heart attack at 82". GulfNews. Retrieved 2018-07-25.
  8. "Hind Rostom's 87th Birthday". google.com (in Turanci). Retrieved 2018-11-12.

Hanyoyin Hadi na waje gyara sashe