Henry Okon Archibong

Dan siyasar Najeriya

Henry Okon Archibong (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairun 1967) ɗan siyasar Najeriya ne.[1] A halin yanzu Henry Archibong yana wakiltar mazaɓar tarayya ta Itu / Ibiono Ibom a majalisar dokokin Najeriya.[2][3][4][5][6][7]

Henry Okon Archibong
Ɗan Adam
Bayanai
Bangare na Majalisar Wakilai (Najeriya)
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Suna Henry
Sunan dangi Archibong
Shekarun haihuwa 1 ga Janairu, 1967
Sana'a ɗan siyasa
Muƙamin da ya riƙe mamba a majalisar wakilai ta Najeriya da mamba a majalisar wakilai ta Najeriya
Ɗan bangaren siyasa Peoples Democratic Party

Manazarta gyara sashe

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-04-07. Retrieved 2023-04-07.
  2. https://www.vanguardngr.com/2016/10/reps-probe-civil-service-recruitment-exercise/
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-03-23. Retrieved 2023-04-07.
  4. https://www.vanguardngr.com/2017/03/ibom-pdp-stakeholders-pass-confidence-vote-makarfi-cttee/
  5. https://www.channelstv.com/2017/03/07/house-orders-audit-forfeited-assets/
  6. https://dailypost.ng/2017/01/17/bill-protect-dead-bodies-scales-second-reading-house-reps/
  7. https://www.pulse.ng/news/local/akwa-ibom-cross-river-reps-seek-fgs-intervention-in-communal-clashes/7j8tpde