Somyev (Somyewe), wanda kuma aka fi sanin shida Kila ("maƙarƙashiya" acikin Fulfulde ), yaren Mambiloid ne na ƙauye biyu, ɗaya a Najeriya da ɗaya a cikin Kamaru, wanda gungun maƙeran dayake zaune acikin Mambila ke magana.Ko da yake har yanzu ana amfani da harshen don sadarwa ta yau da kullun, an haifi mafi ƙanƙanta masu magana dashi a 1950s.An daina watsa yaren lokacin da sana'ar maƙera ta rasa matsayinta na zamantakewa wani ɓangare saboda shigo da kayan aikin waje. [2]

Harshen Somyev
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 kgt
Glottolog somy1238[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Somyev". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Connell, B. (1997). Moribund languages of the Nigeria-Cameroon borderland. In M. Brezinger (ed.), Endangered Languages in Africa. Cologne, Germany: Rüdiger Köppe Verlag. Pp 197–213.