Harshen Mgbo
Harshen Mgbo, ' Mgbolizhia', yare ne na Igboid da 'yan kabilar Mgbo ke magana da ita a jihar Ebonyi ta Najeriya. Yana samar da gungu na yare mai alaƙa da Izii, Ezza, da harsunan Ikwo duk da cewa suna iya fahimtar juna kadan-kadan.
Harshen Mgbo | |
---|---|
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
gmz |
Glottolog |
mgbo1238 [1] |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Mgbo". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.