Ezaa (Ezza, Eza) harshe ne na Igboid da ake magana da shi a jihar Ebonyi dake Najeriya. Yana samar da gungu yaruka mai alaƙa da Izii, Ikwo, da Mgbo, ko da yake alakar su kadanne.

Yaren Ezaa
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 eza
Glottolog ezaa1238[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Ezaa". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.