Cecen ( Нохчийн мотт, nohciyn mott ) harshe ne na Arewa maso Gabashin Kaukasiya wanda kusan mutane miliyan 1.7 ke magana, akasari a cikin Jamhuriyar Ceceniya da kuma membobin Cecenan kasashen waje a ko'ina cikin Rasha da sauran Turai, Jodan, Austriya, Turkiya, Azerbaijan, Ukraniya, Asiya ta Tsakiya (yafi Kazakistan da Kirgisstan) . ) da Jojiya .

the chechen language was the language of chechenya and others