Harin bam a Monguno, Yuni 2015
Hari bam a Najeriya
Wani ƙaton buhu ɗauke da bama-bamai na gida-(bam Wanda aka haɗa a Najeriya), ya tashi a Monguno, jihar Bornon Najeriya, inda ya kashe mutane aƙalla 12,[1] kuma mai yiyuwa (waɗanda suka mutu) su iya kaiwa 63.[2] Hakan ya faru ne a wani sansani da ƙungiyar Boko Haram ta yi watsi da wurin. [1] [2] Sun kuma kai manyan hare-hare a Monguno a watan Satumba na 2015 da Yuni 2020.
Iri | bomb attack (en) |
---|---|
Kwanan watan | 17 ga Yuni, 2015 |
Wuri | Monguno |
Ƙasa | Najeriya |
Adadin waɗanda suka rasu | 63 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 Agencies in Bauchi and Kano. "Casualties reported as bombs found at abandoned Boko Haram camp explode | World news". The Guardian. Retrieved 2016-03-15.
- ↑ 2.0 2.1 "Bombs Found in Boko Haram Camp Kill 63 in Nigeria - Al Jazeera America". American Aljazeera.