Hari a Gamboru, 2020
Harin ƴan ta'ada a Najeriya
Da misalin karfe 5 na yammacin ranar 6 ga watan Janairun 2020,wani bam ya tashi a wata kasuwa da ke Gamboru a jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya.[1][2] Kasuwar tana kan wata gada wacce ta haɗa Gamboru zuwa Fotokol, Logone-et-Chari, Yankin Arewa Mai Nisa, Kamaru.[1] Harin bam din ya kashe mutane 38 tare da jikkata wasu sama da 35.[1] [2][3] Babu wata ƙungiya da ta ɗauki alhakin harin. [1] [2] 'Yan Boko Haram na kai hare-hare a yankin, inda rikicinsu ya yi sanadin mutuwar sama da mutane 35,000 tun lokacin da aka fara rikicin a 2009. [1][4][5]
Iri | bomb attack (en) |
---|---|
Kwanan watan | 6 ga Janairu, 2020 |
Wuri |
Gamboru Jihar Borno Najeriya |
Nufi | civilian (en) |
Adadin waɗanda suka rasu | 38 |
Adadin waɗanda suka samu raunuka | 30 |
Makami | suicide bombing (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 1.3 1.4 "Nigeria hit by deadly bomb attack near Cameroon". Deutsche Welle. 7 January 2020. Retrieved 10 January 2020.
- ↑ 2.0 2.1 2.2 Thomson Reuters (6 January 2020). "30 killed in northeast Nigeria bomb blast on crowded bridge". CBC News. CBC/Radio-Canada. Retrieved 10 January 2019.
- ↑ Maina, Maina (2020-01-07). "Bomb Explosion: Community leader confirms 38 killed in Gamboru Ngala". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2020-06-28.
- ↑ "Bomb Explosion Kills 32, Injures Over 35 Persons In Borno". Sahara Reporters. 2020-01-07. Retrieved 2020-01-10.
- ↑ "30 Killed in Northeast Nigeria Bomb Blast on Crowded Bridge". Voice of America (in Turanci). Retrieved 2020-01-10.