Gamboru

Mazaunan Yan Adam a Najeriya

Gamboru (or Gamburu) gari ne na kasuwa a jihar Borno, arewa maso gabashin Najeriya, kusa da iyakar Kamaru. Ita ce cibiyar gudanarwa ta karamar hukumar Ngala.