Hamisha Daryani Ahuja
Hamisha Daryani Ahuja yar wasan kwaikwayo ce ta ƙasar Najeriya, marubuciya mai bada umarni kuma yar kasuwa ta qasar India tana fina finanta ne a qarqashin bolliwud na qasar india da nolliwud na kasar najeriya. an haifeta ne a shekarai alif dubu daya da dari tara da tamanin da biyar Ahuja na kawo babban fim din da fitaccen jarumin fina-finan Nollywood, Sola Sobowale, wanda aka fi sani da "Toyin Tomato," da Samuel Perry, wanda aka fi sani da "Broda Shaggi," a kokarinsa na kara inganta hadin gwiwa tsakanin masana'antar fina-finan Nollywood da Bollywood.[1] [2] [3]
Hamisha Daryani Ahuja | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Hamisha Daryani |
Haihuwa | Mumbai, 7 ga Yuli, 1984 (40 shekaru) |
ƙasa | Indiya |
Karatu | |
Makaranta |
McMaster University (en) American Academy of Dramatic Arts (en) |
Matakin karatu | Bachelor of Arts (en) |
Harsuna |
Turanci Harshen Hindu |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo, darakta, mai tsara fim, jarumi da ɗan kasuwa |
Muhimman ayyuka | Namaste Wahala (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
IMDb | nm11624112 |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.reuters.com/article/us-nigeria-film-bollywood-idUSKBN2AC17T
- ↑ https://www.imf.org/en/Publications/fandd/issues/2021/06/streaming-video-services-flood-emerging-markets-behsudi
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-03-01. Retrieved 2023-07-29.