Hameed Adewale ɗan siyasar Najeriya ne kuma ɗan majalisar wakilan Najeriya mai wakiltar mazaɓar Agege a jihar Legas. [1] [2]

Hameed Adewale
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

An fara zaɓen Adewale a matsayin ɗan majalisar wakilai ta Najeriya a shekarar 2023 domin wakiltar mazaɓar tarayya ta Agege a jihar Legas bayan ya samu kuri’u 27,445 inda ya lashe zaɓen babban abokin hamayyarsa Sola Osolana na jam’iyyar People’s Democratic Party wanda ya samu kuri’u 13,379. [3]

Manazarta

gyara sashe
  1. Ogunseyin, Oluyemi (2024-10-31). "House of Reps passes bill to increase retirement age of health workers to 65". The Guardian Nigeria News. Retrieved 2024-12-10.
  2. Yakubu, Dirisu (2024-10-08). "Lawmakers move to boost NOA's budget for effective re-orientation". Punch Newspapers. Retrieved 2024-12-10.
  3. Nwafor (2023-02-26). "APC wins Agege Federal Constituency seat in Lagos". Vanguard News. Retrieved 2024-12-10.