Haman Adama, wacce aka fi sani da Halimatou Mahonde daga Garoua,[1] 'yar siyasar Kamaru ce wacce ta zama Ministar Ilimi daga shekarun 2004 zuwa 2009.[2]

Haman Adama
Minister of Education of Cameroon (en) Fassara

8 ga Augusta, 2004 - 30 ga Yuni, 2009 - Adidja Alim
Rayuwa
Cikakken suna Halimatou Mahonde
Haihuwa Marwa, 1950
ƙasa Kameru
Mutuwa Yaounde, 29 ga Afirilu, 2024
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Sunan mahaifi Haman Adama
Haman Adama a gefe

Asalin ta fito daga sashin Bénoué, ta sami horo a Makarantar Gudanarwa da Magistracy ta ƙasa (ENAM).[2] Ta shiga gwamnati a ranar 18 ga watan Maris, 2000, a matsayin Sakatariyar Ilimi ta Ƙasa.[2] Daga baya, ta riƙe muƙamin ministar ilimi daga ranar 8 ga watan Agusta, 2004, zuwa 30 ga watan Yuni, 2009.[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. Histoire des Femmes Célèbres du Cameroun, Collection Portraits, Editions Cognito,Samfuri:P.
  2. 2.0 2.1 2.2 2.3 Les gouvernements de Paul Biya : les dames du Gouvernement, consulté le 17 mai 2016 Cite error: Invalid <ref> tag; name "BI" defined multiple times with different content