Marwa ko Maroua ko Marua birni ne, da ke a ƙasar Kameru. Ita ce babban birnin yankin Extrême-Nord. Marwa tana da yawan jama'a 700,000, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Yaounde a farkon karni na ashirin kafin haifuwan annabi Issa.

Marwa


Wuri
Map
 10°35′27″N 14°18′57″E / 10.590946°N 14.315925°E / 10.590946; 14.315925
Ƴantacciyar ƙasaKameru
Region of Cameroon (en) FassaraFar North (en) Fassara
Department of Cameroon (en) FassaraDiamaré (en) Fassara
Babban birnin
Far North (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 201,371 (2005)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 385 m-406 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 00237
Marwa.

An haɗa garin da tashar jirgin sama tare da Filin jirgin sama na Maroua Salak.

yawon shakatawa

gyara sashe

Jami'ar Marwa ta samo asali ne a cikin birni.

An san ayyukan wasanni akan kwallon kafa, kokawa ta gargajiya.

Manazarta

gyara sashe