Haliru Alidu (an haife shi ranar 24 ga Fabrairu 1984). ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Togo. A halin yanzu yana taka leda a AS Douanes.

Haliru Alidu
Rayuwa
Haihuwa Togo, 24 ga Faburairu, 1984 (40 shekaru)
ƙasa Togo
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AS Douanes (Lomé) (en) Fassara2005-
  Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Togo2006-200600
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Aikin club gyara sashe

Alidu ya wakilci tawagar kwallon kafa ta Togo a Masar 2006 gasar cin kofin kasashen Afrika.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Manazarta gyara sashe